CLIPPER MALWARE
Akan samu korafi da dama cewa mutum yayi copy na address, musamman EVM,BTC ko TON address,amma in yaje yayi paste ya turo assets,sai yaga an sauya masa address,wanda wasu suke tunanin wallet din da yayi paste,ko kuma exchange daya tura sune suka sauya musu address.
Sam abun ba haka yake ba,yadda abunda yake shine:zakayi copy na address ne,wanda shikuma zai zauna a clipboard na keyboard da kake aiki dashi,wanda hakan zai saka kana paste sai wannan address din ya fito kan wurin,idan har aka samu wata vulnerability ko bugs akan wayarka ko computer dinka,hakan zai saka address da kayi copy ya zama an sauya shi da wani address daban,wanda ba naka ba.
Ku duba wannan video kuga yadda take aiki
https://youtu.be/lZbV6s09MdY?si=YvjhBpagjh7G25EN
Wannan shine bayanin da danuwa Abdul Khaan yayi
"A takaice dai itama malicious software ce da Ake injecting dinta a device majority computer ko wayar hannu.
Ana samun Damar harba ta ne through link ko download button Wanda da zarar an harba Maka wanann Abar to clipboard Dinka Ku 2 kuke aiki dashi kaida hacker din...
Akwai wata software da Ake fixing din wallet address,ana linking dinta da clipper din,yanda duk Abunda kayi automatically zatayi redirection dinsa .
Sabida dokar cyber security bazan Fadi sunan Abun bah..."
Akwae yan hanyoyi da zasu taimaka wurin rage wannan malicious attack din,wanda suma dae wasu daga cikinsu ne ba duka ba.
1.Ya kasance ka dinga barin wayarka ko computer dinka updated,sbd many factories suna sakin update ne na software dinsu sbd gyara wani vulnerability ko bugs.
2.Idan har kayi copy na wallet address,bayan kayi paste kafin ka tura,ka fara dubawa ka tabbatar bai sauya daga inda kayi copy dinba.
3.Musamman a waya,yana da kyau ka kula da irin keyboard da zakayi using dashi,almost kusan muna amfani da GBOARD ne.
4.kasan irin VPN da zAka dinga aiki dasu.
5.Taka tsantsan wurin dannan kowanne link daka gani,sannan kuma ka duba da kyau don ganin sources da zaka sauke applications musamman a computers.
Rubutun nayi ne bisa qaramin nazari,wanda zaa iya samun kuskure da yawan a cikinsa,inda yake da gyara ina roqon a gyaramin.