Sihaad - S.I.CπŸ’₯


Channel's geo and language: not specified, English


Hasbunallahu wa ni'imal Wakeel.

Related channels  |  Similar channels

Channel's geo and language
not specified, English
Statistics
Posts filter


$H1 wallet submission starts tomorrow 30 September 2024, in sha Allah.


An kammala Mining na H1 yau (Haven One Official) shi "Rekt Resistant Layer One Blockchain ne na Ethereum da aka yi domin preventing Onchain scams da hacking".

Anyi Mining token din su na H1 akan Satoshi App na tsawon wata 'daya da rabi, za'a fara karban wallet address gobe, za'a kammala 21 October 2024, in sha Allah.

Satoshi App waje ne da 'yan Crypto suke samun coins da ake Mining dinsa ba tare da sun sha wahalar bincike ko research ba, Satoshi App suna karban projects da suke kan CORE Blockchain ne a galibin lokuta.

Har a yanzu zaka iya dauko Satoshi App ka fara Mining din da aka yi, a lokaci daya ana iya yin Mining guda uku ko sama da haka.
Ga link na Satoshi App ga masu son shiga....

https://invite.satoshiapp.xyz/226j9


A taba V2 ba V4 ba...


Tambayoyi sun yi yawa game da CTO, amma a takaice ga abinda zamu ce:

1. Wadanda ba suyi connecting wallets dinsu ba ban san yadda zasu yi ba (a yanzu), amma in sha Allah a yau zan tura request ga CTO cewa su sake bayar da dama wa mutanen mu.

2. Kaje Meta mask ka kunna CTO ta hanyar amfani da C.A dinsa (Contract Address), manual adding, wato kayi Importing CTO zaka yi, ga address din...πŸ‘‡

0x78e3389b8f1f1a977544ea25768dc8073b74bd41

Idan CTO dinka sun sauka zaka ga babu Price, saboda ba'a yi adding CTO a CoinGecko ba, zaka ga babu Logo, saboda ba'a yi adding dinsa a Coin Market Cap ba, iya yawan CTO dinka kawai zaka gani.

3. Sai batun claiming, idan kayi claiming ba a take zai sauka ba, zai iya zarce minti 10 ko Awa biyu kafin ka ga tokens dinka.

3. Idan zaka yi claiming ka dauki wannan site,πŸ‘‡
airdrop.coretard.io

Sai kaje kan Mises Browser, Kiwi ko Chrome kayi pasting,Meta Mask, ko Bitget Wallet.

Amma a Baabin shawara ka kaishi kan Meta Mask, wajen da dama already ka kunna network din CORE.

4. Bayan CTO sun sauka kada ka siyar dasu ta hanyar swapping akan Bitget Wallet ko wani waje, kayi amfani da Glyphe Exchange da take kan CORE Blockchain, ga ta nan...πŸ‘‡

https://app.glyph.exchange/

Sai kayi connecting dinta da Wallet dinka, sai kayi swapping CTO zuwa CORE.

Sannan a kula, a Glyphe Exchange din ayi amfani da V2 ba V4, shi V4 akwai matsala a wajen.

Da zaran sun koma CORE sai ka tura su Exchanges din da zaka siyar kamar Bybit, sai ka siyar da CORE din zuwa USDT sai zancen "Fi Tu Fi" kuma.

3.7k 0 29 16 59

Da Alamu mutane zasu samu Alkhairi da Timefarm, yakamata a dawo Aci Gaba

Idan kashiga wajen Tasks a TimeFarm akwai inda suka saka β€œI want my task here” daga chan Ζ™asa.

Idan zaka saka task Ι—inka a wajen duk β€œClick” daya 200k $Seconds ne kuma minimum package shine 7,500 Click Wanda yayi daidai da 1.5 Billion $Seconds.

Idan kuma da USDT Zaka biya sunsaka minimum package Akan 5K USDT.

Kunga kenan wannan bayanan din yana nuna mana cewa suna karΙ“ar duk 200K $Seconds a matsayin $1.

Ina bama kowa da kowa shawara cewa mu dagema Timefarm muga cewa mun tara Billions of $Seconds.

Idan har $Seconds ya fito a duk 200k shine $1 zai zama:

https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=WqcMPmyc0r2QsmD

1M $Seconds = $5
1B $Seconds = $5k


Akwai alts browser to KIWI da MISES ina testing Inga ya yake tukun in sake, kaman BRAVE yake wanda kana amfani dashi kana samun token nasu, na samu sama da 700$ a brave, ina amfani dashi yakai 5yrs now.

Matsalan brave a phone baya supporting extensions ne, amma wannan sabon kaman yanayi.


Fantom FTM kenan zasuyi migrating akan blockchain na Sonic idan akai launching, da kuma converting token nasu to 1:1 ratio to S, shine ma abunda ya jawo hanakli na.

Allah ye bamu sa'a




Idan kai developer ne ga link din doc nasu dan deploy na smart contract akan testnet nasu, wanda babu wani wahala.

Ka rabu da wannnan idan Kai ba dev bane.

https://docs.soniclabs.com/sonic/testnet/deploy-contract


Idan ka gama sai kaje wannan link din.

testnet.soniclabs.com/account
Ka sauka kasa kadan kayi connecting wallet naka, sai kayi request faucet na Sonic da Coral kaman yadda kuke gani.

Sai kayi Swap daga Sonic zuwa diamond da kuma diamond da coral.


Sunyi raising 10M dollar

Da farko abunda zakai shine kaje kam KIWI kayi danna this link sabida adding network nasu akan MM or OK

Network Name: Sonic Testnet
RPC URL: rpc.testnet.soniclabs.com
Chain ID: 64165
Currency Symbol: S




Daga Karshe Bayan Yan BAIWA sun Lamunce mun Sun Sanar Dani yadda zan Kara gudun Spine nawa.

Dan Baiwa Ya Samu 736M Memefi Da Ayi Listen din token kana Taya wasu murna ko jaje gwara Ayi Ana taya murna dakai ko Jaje tare.

Indeed We Moved.

Engr Abdullahi Muhammad Sagir

5.7k 0 1 40 143

Masha Allah Na bude Memefi Da Jimawa Amma banayi Gaskiya Domin Har Last 3 Days Ina da 15M Memefi ne kawai Kuma Ina level 2 Amma Daga kwana uku Daya wuce Nayi Transaction na 0.5Ton$ Aka bani 50M Memefi Da spine Masu yawan Na sake rike Wuta Na Kara kona 850 Star ⭐.

Aka sake bani Spine 10K Yanzu haka Ina level Da Balance almost 265M Memefi.

Allah yasa mu Mora Ameeeen.

Indeed We Moved.

✍️ Engr Abdullahi Muhammad Sagir

6.1k 0 1 29 169

Mutum yana da sama da 20M dollar commutatively a wallet nasa, amma yana farming kaman sauran yan baiwa. Koh akwai abunda yesani bamu sani bah akan PLUME da sauran testnet da muke.

Inaaaaa, slowing down ba namu bane

Gobe da zan sake testnet guda biyu🀣

7.1k 0 0 35 167

Ku duba kudinda yake cikin wallet din nan.

Kunsan me ? Mai wallet din nan yayi PLUME testnet gaba daya kuma yana kanyi da sauran airdrop da muke a gidan nan.

Dan baiwa. Koh nawa muke dashi a wallet namu da zamuji kasalan testnet πŸ™„

7.2k 0 0 14 122

0x78e3389b8f1f1a977544ea25768dc8073b74bd41

7.3k 0 18 29 42

Site din da zaka yi Claiming.... πŸ‘‡

airdrop.coretard.io

Amma a fara kunna shi akan Meta Mask ko Bitget Wallet a karkashin CORE blockchain, ga Contract Address din... πŸ‘‡

0x78e3389b8f1f1a977544ea25768dc8073b74bd41

7.3k 0 30 58 84

Tun bayan CORE, ba'a sake samun wani projects da Satoshi App suka kawo kuma aka ci kudin sa ba sai yau da CTO ya fara sauka a wallet na mutanen da suka yi Mining dinsa kuma sukai connecting EVM wallets addresses dinsu.
~ Na yarda da Satoshi App sosai da sosai gaskiya, matsalar su daya suna sakaci mashirmanta suna hawa kan App dinsu, irin su OEX.

Yanzu haka ana da project guda 7 da zasu fashe daga cikin Satoshi App daga yanzu zuwa karshen shekarar nan, in sha Allah.

7.4k 0 8 51 189

This is Aliko Dangote πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡

The wealthiest black man on Earth. He has no Cuban chains around his neck, no Fendi polo shirt, no Rolex watch on his wrist, no D&G glasses to cover his eyes, no Balenciaga joggers, and no Nike shoes on his feet.

He didn't even apply dye or hair darkening lotion to cover his gray hair, yet he is still Dangote.

But you, with a small amount of money in your account, the first thing that comes to your mind is to dread your hair, buy the latest iPhone, wear the most expensive accessories and clothes, drive the most exotic cars, pop the costliest bottles in clubs, cruise with the biggest ladies in town, and flood Instagram and Facebook with your hotel room pictures.

People who make news don’t make noise.

✍️ Engr. Abdullahi Muhammad Sagir

7.8k 0 4 15 251
20 last posts shown.