Tun ranar da Tomarket suka fitar da supply dinsu Trillion daya mutane suka fita sha'anin su, aka cire rai dasu.
Burin mutane su dawo da kudin TON da suka kashe da Star ⭐.
Yanzu haka sun fara sake TOMA zuwa kan Bitget Lite Wallet. Zaka iya zuwa ka tura su kan Bitget, cikin minti ɗaya sun sauka in sha Allah.