Delisted Crypto Exchanges, wasu dalilai suke sabbaba Crypto Exchanges su cire wani Coin ko token daga aiki, Suyi delisting dinsa automatically.
1. Regulatory Compliance: Shine yarda da Ka'ida Exchange Suna Iya cire wasu Crypto coin Idan su Exchange din sun gano cewa wani project ya Karya musu wata doka ko kaida tacikin gida, Ko Kuma Idan Exchanges suka fahimci akwai damuwa game da yankin da masu projects din suke da Zama misali Kamar mu Nigeria bata halatta Crypto currency legally ba to Idan Exchanges suka ga akwai irin wannan matsalar a kasarku Suna Iya delist din coin, sabida legally ba'a halatta ba.
2. Low Trading Volume: Idan wani coin yanada Karancin volume na trading kasa da watanni uku Exchange Suna Iya cireshi sabida bashida riba ga wannan Exchange din tunda Yana da Very low Trading Volume.
3. Security risks: Exchange Suna Iya cire Coin Idan suka fahimci wannan coin din yanada matsala ta fannin tsaro , Ko ana Iya hacking dukiar mutane through Smart Contract Address dinsu.
4. Lack of transparency or fraud: Rashin gaskia Ko zamba exchange Suna Iya cire Coin Idan su team din wannan projects din ansamesu darashin gaskia ko rashin cika wasu alkawura dasuka dauka, ko aka Samu team din projects din Suna commits Yaudara da cuta.
5. Poor projects fundamental : rashin wadatattun kayan aiki Idan project baya aiki yadda Yakamata, babu Wani cigaba da take samarwa, ko Kuma projects din basa Updating roadmap Suna kawo innovations Exchange Suna Iya cire Shi daga aiki.
6. Financial issues with the projects: rashin wadatattun kuɗaɗe ga projects Idan project yana fama da rashin kuɗi ko fatara ( Bankruptcy) , Ko bashi yayi musu yawa Exchg Suna Iya kawar dashi gefe tunda gidan badamasi ne.
Wadannan kadanne daga cikin wasu dalilai dasuke gadar da cire Coin daga kasuwa, amma akwai masu dayawa wannan a takaice Kenan, Su Avacoin da Bitget tagane matsiyatane Suna fama da fatara sukayi waje ta su Sabida Exchange basa aiki da talakawa masu liquidity ake tafiar dasu ba Ƴan kale ba.