Arewa Crypto Arena


Kanal geosi va tili: Butun dunyo, Inglizcha
Toifa: Telegram


🚀 Welcome to AREWA CRYPTO ARENA 🌐
Stay ahead in the world of cryptocurrencies with ACA. Your daily dose of news, airdrops and trends in the crypto market. We're here to provide you with
💡 Educational Content
🔥 Hot Trends
👨‍🏫 Our insight
💰 Airdrops

Связанные каналы  |  Похожие каналы

Kanal geosi va tili
Butun dunyo, Inglizcha
Statistika
Postlar filtri


A yau za'a fara Hold to Earn na $PX wanda za'a dauki 7 days anayi, zai kammala on 17 zuwa 18, daga nan muna kyautata zaton babu jimawa za'a shiga kasuwa

Wannan yana kara nuna prediction na listing ranar Pixel Day 23rd zai iya tabbata

Let the hype begin 1 $PX = $4


Adawomin da TON dina na fasa cryptol😄

Yescoin kam ni daya ne na fara gajiya da ganinsu? Duk sa'anninsu sun sallamemu kuma dan baiwa yace duk project da zai baka kudi baya wahalarwa sosai😇


$NC will cook insha Allah

5 days to go🪂


Wanda dukeyi Plaza Finance wannan sune level da zakake claiming level naka yake increasing


Web 3.0 Studio dan repost
[SoSoValue] Airdrop

AI-Driven Crypto Research & Investment Revolution

• Cost: FREE 💯
• Time: 3 Mins 🕰️
• raised $15M + $200M valuation 💰

Link: https://sosovalue.com/join/Y30U512J

How to participate:
1️⃣ Register using email or wallet
2️⃣ Click the EXP, On the lower right then complete all tasks
3️⃣ Check in daily and refer your friends!

Take note: Big news! SoSoValue now supports fundraising insights on mobile! 🎉


Just in, Nodepay Season 2 reward has been added to your S0 and S1 balance😄

Yanzu saura shiga kasuwa


Early Alpha: Pre Register For Sentient Campaign Now

Link
register.sentient.xyz

• Complete the 4 Easy Tasks & Done

🤑 85 Million$ Total Funding Raised

We're Super Early 🚀 on this, Don't fade it.


Knows nothing much about it, but the earlier the better

https://t.me/donot/game?startapp=1289621561


DESPEED FARMING

• cost: FREE 💯
• time: 3 mins to do

About: DeSpeed is the world’s first decentralized network for internet speed verification, powered by real-time blockchain validation.

Guide:
1️⃣ Register and verify email: https://app.despeed.net/register?ref=3pv46py0KrMt

2️⃣ Enter code: 3pv46py0KrMt
3️⃣ Download and link to extension: https://chromewebstore.google.com/detail/despeed-validator/ofpfdpleloialedjbfpocglfggbdpiem
4️⃣ Check in daily, keep it open, and refer friends

Only 2,000 users joined, be early 👀

Use kiwi/Mises Browser if you're on mobile phone.


CLIPPER MALWARE

Akan samu korafi da dama cewa mutum yayi copy na address, musamman EVM,BTC ko TON address,amma in yaje yayi paste ya turo assets,sai yaga an sauya masa address,wanda wasu suke tunanin wallet din da yayi paste,ko kuma exchange daya tura sune suka sauya musu address.

Sam abun ba haka yake ba,yadda abunda yake shine:zakayi copy na address ne,wanda shikuma zai zauna a clipboard na keyboard da kake aiki dashi,wanda hakan zai saka kana paste sai wannan address din ya fito kan wurin,idan har aka samu wata vulnerability ko bugs akan wayarka ko computer dinka,hakan zai saka address da kayi copy ya zama an sauya shi da wani address daban,wanda ba naka ba.
Ku duba wannan video kuga yadda take aiki
https://youtu.be/lZbV6s09MdY?si=YvjhBpagjh7G25EN

Wannan shine bayanin da danuwa Abdul 󱢏 Khaan yayi

"A takaice dai itama malicious software ce da Ake injecting dinta a device majority computer ko wayar hannu.

Ana samun Damar harba ta ne through link ko download button Wanda da zarar an harba Maka wanann Abar to clipboard Dinka Ku 2 kuke aiki dashi kaida hacker din...

Akwai wata software da Ake fixing din wallet address,ana linking dinta da clipper din,yanda duk Abunda kayi automatically zatayi redirection dinsa .

Sabida dokar cyber security bazan Fadi sunan Abun bah..."

Akwae yan hanyoyi da zasu taimaka wurin rage wannan malicious attack din,wanda suma dae wasu daga cikinsu ne ba duka ba.

1.Ya kasance ka dinga barin wayarka ko computer dinka updated,sbd many factories suna sakin update ne na software dinsu sbd gyara wani vulnerability ko bugs.

2.Idan har kayi copy na wallet address,bayan kayi paste kafin ka tura,ka fara dubawa ka tabbatar bai sauya daga inda kayi copy dinba.

3.Musamman a waya,yana da kyau ka kula da irin keyboard da zakayi using dashi,almost kusan muna amfani da GBOARD ne.

4.kasan irin VPN da zAka dinga aiki dasu.

5.Taka tsantsan wurin dannan kowanne link daka gani,sannan kuma ka duba da kyau don ganin sources da zaka sauke applications musamman a computers.

Rubutun nayi ne bisa qaramin nazari,wanda zaa iya samun kuskure da yawan a cikinsa,inda yake da gyara ina roqon a gyaramin.


Dan Baiwa yana neman Airdrop daga Kuda Bank😂


Duk maganar da ba officially bace bata da tabbas, ita kanta official din akan reschedule nata balle wacce ba official ba, amma dai muna kyautata zaton 23rd dinnan za'ayi TGE


Breaking News from $Dawn Team

Total supply = 1Billion

Node Operators = 25%

Nayi sharing nasa tun watan August a channel dinnan, ga link na guide din
https://t.me/ArewaCryptoArena/346


Not Pixel Channel dan repost
🍽️ ???

Time to make moves, crush goals, and turn pixels into power! Hope you’re back, vibin’, and ready to crush it. Or at least pretending you’ve got it together – no judgment 💤

We’ve got the tea on all the big questions – listing, $PX distribution, TGE, plans, and maybe even the meaning of life (spoiler: it’s gold pixels). Let’s dive in!

Not Pixel FAQs:
telegra.ph/Not-Pixel-FAQs-01-07


Rumors after Rumors😄
Let's wait for official announcement kawai


Unich.com listed $NC in Pre-Market with ATL of 0.28 and ATH of 0.8, CP: 0.44


Masu insider akan Not Pixel fa kamar yan canki canki ne kawai😂 ko dai Devs din suna musu karya ko kuma predictions kawai suke bugawa suce insider info ne

Naga wasu daga X influencers namu na 9ja suma suna maganar kuma ina cikin insider channel da suke magana akai din, sai dai rubutun sama shine abunda na fahimta akan su😅


Assisterr sun fara shirye shiryen TGE, wanda dama a Q1 dinnan muke kyautata zaton zasuyi, may be lokaci ya kure, may be kuma wanda bai fara ba zai iya trying

Ga link na guide dinnan ga wanda yakeson farawa yanzu
https://t.me/ArewaCryptoArena/868


Last announcement na Bitget kan listing $NC on 6th Jan ko motsin Nodepay ba'ajiba, amma yanzu da suka fitar officially har farfar suke a kasan Tweets din exchanges

LFG $NC


GM Midas Yielder Farmers

Get started now if you didn't before https://t.me/MidasRWA_bot/app?startapp

20 ta oxirgi post ko‘rsatilgan.