Masu insider akan Not Pixel fa kamar yan canki canki ne kawai😂 ko dai Devs din suna musu karya ko kuma predictions kawai suke bugawa suce insider info ne
Naga wasu daga X influencers namu na 9ja suma suna maganar kuma ina cikin insider channel da suke magana akai din, sai dai rubutun sama shine abunda na fahimta akan su😅