A cikin watan January da February na 2025 da zamu shiga (in sha Allah) babbar kasuwar kai tsaye (DEX) dake ƙarƙashin Solana blockchain da aka fi sani da "Jupiter Exchange" za tayi wani babban Airdrop da zai lashe tsaban kudi Dala Miliyan 600,000,000.
Kimanin Naira tiriliyan daya a kudin Nigeria. Kudin za'a raba su ta cikin wani sabon token da za suyi shi akan Solana chain da kuma coin din su na JUP da WEN.
Mutane da yawa zasu samu na farkon, kuma zasu amfana (in sha Allah)....