Posts filter


UNICH AIRDROP ✅

Ina Qara Kira Wanda Baiyi Rijista A Wannan Airdrop Ba Ya Dage Yayi.


https://unich.com/en/airdrop/sign-up?ref=ITUZ4B
💎Sun Gina Project Dinsu Akan SOLANA Blockchain.

✅Kayi Rijista Da Google Account Dinka.

✅Ka Daure Ka Kammala TASKS.

✅Akwai Daily Check-In

✅Bayan Kayi Rijista Kayi Download UNICH App A Playstore Zaifi Maka Sauki.

Duk 1 $UN A Pre-market OTC Yana $10🤯😲

Yaa ALLAH Ya Taimaka 🙏

2.9k 0 23 29 26


4.7k 0 0 489 38

Airdrop na Solana a phantom follow and follow, ga Username nawa 👇

@fanta001.

I will follow you if you follow me Insha Allah let's go 👍

4.7k 0 1 335 53


6.5k 0 0 34 118

Naga Jaridar mu ta Arewa na Turanci wato "Daily Trust" tayi posting cewa:
"5 best coins to buy this week"...😀 Nace kai Ido na ta budewa dai har da yin T.A.


Kar ayi wasa da Unstoppable.... Din nan....

Wadanda basu fara ya kamata su fara....

https://t.me/BeUnstoppable_bot/app?startapp=d82c2bf170fe8663



6.4k 0 1 73 111

Waye ya taba amsa tambayoyi guda 12 na "Unstoppable" akan Blockchain technology ba tare da ya fadi ba?.....🤣

6.3k 0 0 112 119

Video is unavailable for watching
Show in Telegram

6.5k 0 47 50 92

Kowa yayi kokari ya dawo da PAWS dinsa kafin ranar gobe 25 Dec 2024.

Ga videon yadda zaka dawo da PAWS dinka....👇

6.4k 0 11 25 87

Idan Allah ya amince
Cikin taimako Allah...✊🏻✊🏻✊🏻

Tare da jajirce wanku ciki hour 24, Shafi X, (twitter) account din Mentor barr

👇👇👇👇👇

https://x.com/Abdulhadi021?t=YOqqHXYtmvXL4Q-X7dWQdA&s=09

Zai iya tara followers 20k+
Ahalin yanzu munada 4k+ daf-muke da rufe 5k-

Idan wannan account din Mentor barr. Abdul-Hadee Isah Ibraheem
Ya samu followers 20k+ ƴan baiwa zasu sha mamakin nasarar da zamu kara samun a crypto space...🧐🧐🧐

domin kobakomai sanin kankune Barr. jajir-tatce ne

Tacikan wannan Shafin X, (twitter) tanan ne duk wani korafi za'a isar mana akan kowani irin project da yai mana rashin kyautatawa ko ya yau da remu

© Engr Abdullahi Muhammad Sagir ✍️

8.1k 0 0 90 267

Delisted Crypto Exchanges, wasu dalilai suke sabbaba Crypto Exchanges su cire wani Coin ko token daga aiki, Suyi delisting dinsa automatically.

1. Regulatory Compliance: Shine yarda da Ka'ida Exchange Suna Iya cire wasu Crypto coin Idan su Exchange din sun gano cewa wani project ya Karya musu wata doka ko kaida tacikin gida, Ko Kuma Idan Exchanges suka fahimci akwai damuwa game da yankin da masu projects din suke da Zama misali Kamar mu Nigeria bata halatta Crypto currency legally ba to Idan Exchanges suka ga akwai irin wannan matsalar a kasarku Suna Iya delist din coin, sabida legally ba'a halatta ba.

2. Low Trading Volume: Idan wani coin yanada Karancin volume na trading kasa da watanni uku Exchange Suna Iya cireshi sabida bashida riba ga wannan Exchange din tunda Yana da Very low Trading Volume.

3. Security risks: Exchange Suna Iya cire Coin Idan suka fahimci wannan coin din yanada matsala ta fannin tsaro , Ko ana Iya hacking dukiar mutane through Smart Contract Address dinsu.

4. Lack of transparency or fraud: Rashin gaskia Ko zamba exchange Suna Iya cire Coin Idan su team din wannan projects din ansamesu darashin gaskia ko rashin cika wasu alkawura dasuka dauka, ko aka Samu team din projects din Suna commits Yaudara da cuta.

5. Poor projects fundamental : rashin wadatattun kayan aiki Idan project baya aiki yadda Yakamata, babu Wani cigaba da take samarwa, ko Kuma projects din basa Updating roadmap Suna kawo innovations Exchange Suna Iya cire Shi daga aiki.

6. Financial issues with the projects: rashin wadatattun kuɗaɗe ga projects Idan project yana fama da rashin kuɗi ko fatara ( Bankruptcy) , Ko bashi yayi musu yawa Exchg Suna Iya kawar dashi gefe tunda gidan badamasi ne.

Wadannan kadanne daga cikin wasu dalilai dasuke gadar da cire Coin daga kasuwa, amma akwai masu dayawa wannan a takaice Kenan, Su Avacoin da Bitget tagane matsiyatane Suna fama da fatara sukayi waje ta su Sabida Exchange basa aiki da talakawa masu liquidity ake tafiar dasu ba Ƴan kale ba.

8.5k 0 21 39 192

Idan zaka sayi POL token na Polygon ko Matic (duk shi din ne).

Kaje MEXC Exchange yafi sauki sosai.

Domin minimum withdrawal zuwa wallet shine POL guda daya. Sai caji 0.3 POL

Kaga zaka iya sayan guda 9 ko 10 ka tura su zuwa Meta Mask ko wata wallet dinka.

Amma idan kaje Binance ba zaka iya fitar da POL ba sai sun kai 21.

Idan wajen fitar da coins ko token ne har yanzu ban ga Exchange din da ta kai MEXC sauƙi ba. Ko Ethereum kake nema dan kadan idan kaje MEXC zaka saya da karamin kudi kuma ka fitar dashi.

9k 0 39 94 226

Wani lokaci network na minting username ko ownership din yana slow sosai, tun shekaran jiya nayi amma bai hau ba sai yau da daddare.

Kuma basu dauki POL din ba sai yau.

Idan kayi sa'a zai iya wucewa ba tare da ɗaukan lokaci mai tsawo ba.

8.9k 0 36 34 59

Sunan Social media dinsu HEY.

Ana yin posting, Liking, share, comment da chatting a kan HEY.

8.8k 0 33 17 59


8.8k 0 18 22 108

Zaka iya following dina nima zanyi following na dukkan wadanda suka yi following dina.

8.8k 0 28 88 138

Kamar yadda muka bayyana, Decentralised Social Fi suke ginawa, ana yin posting, Liking, Share, Comment da sauran su.

Yin amfani da Social media dinsu na HEY na daga cikin abinda da zasu bayar da dama ga mutane wajen samu Airdrop dinsu.


Ko a dawo a shiga ta nan ayi minting din....👇

https://hey.xyz/u/sihaad

8.6k 0 103 20 65

Yadda zaka yi:

1. Zaka shiga👇

lens.xyz

~ Connect your wallet.
~ Create your profile.

Sai ka zabi username da kake so, kayi minting ownership na sunan akan Polygon network, daga nan ne zasu dauki POL guda 8 dake wallet dinka.

Sunan Social media dinsu HEY....

8.7k 0 126 38 104
20 last posts shown.