Idan zaka sayi POL token na Polygon ko Matic (duk shi din ne).
Kaje MEXC Exchange yafi sauki sosai.
Domin minimum withdrawal zuwa wallet shine POL guda daya. Sai caji 0.3 POL
Kaga zaka iya sayan guda 9 ko 10 ka tura su zuwa Meta Mask ko wata wallet dinka.
Amma idan kaje Binance ba zaka iya fitar da POL ba sai sun kai 21.
Idan wajen fitar da coins ko token ne har yanzu ban ga Exchange din da ta kai MEXC sauƙi ba. Ko Ethereum kake nema dan kadan idan kaje MEXC zaka saya da karamin kudi kuma ka fitar dashi.