Tambayoyi sun yi yawa game da CTO, amma a takaice ga abinda zamu ce:
1. Wadanda ba suyi connecting wallets dinsu ba ban san yadda zasu yi ba (a yanzu), amma in sha Allah a yau zan tura request ga CTO cewa su sake bayar da dama wa mutanen mu.
2. Kaje Meta mask ka kunna CTO ta hanyar amfani da C.A dinsa (Contract Address), manual adding, wato kayi Importing CTO zaka yi, ga address din...👇
0x78e3389b8f1f1a977544ea25768dc8073b74bd41
Idan CTO dinka sun sauka zaka ga babu Price, saboda ba'a yi adding CTO a CoinGecko ba, zaka ga babu Logo, saboda ba'a yi adding dinsa a Coin Market Cap ba, iya yawan CTO dinka kawai zaka gani.
3. Sai batun claiming, idan kayi claiming ba a take zai sauka ba, zai iya zarce minti 10 ko Awa biyu kafin ka ga tokens dinka.
3. Idan zaka yi claiming ka dauki wannan site,👇
airdrop.coretard.io
Sai kaje kan Mises Browser, Kiwi ko Chrome kayi pasting,Meta Mask, ko Bitget Wallet.
Amma a Baabin shawara ka kaishi kan Meta Mask, wajen da dama already ka kunna network din CORE.
4. Bayan CTO sun sauka kada ka siyar dasu ta hanyar swapping akan Bitget Wallet ko wani waje, kayi amfani da Glyphe Exchange da take kan CORE Blockchain, ga ta nan...👇
https://app.glyph.exchange/
Sai kayi connecting dinta da Wallet dinka, sai kayi swapping CTO zuwa CORE.
Sannan a kula, a Glyphe Exchange din ayi amfani da V2 ba V4, shi V4 akwai matsala a wajen.
Da zaran sun koma CORE sai ka tura su Exchanges din da zaka siyar kamar Bybit, sai ka siyar da CORE din zuwa USDT sai zancen "Fi Tu Fi" kuma.