Фильтр публикаций


Kash.... Lokaci ne kawai zai bamu matsala.

2.5k 0 0 106 26

Me yasa wasu suke turowa fiye da sau daya?

Bai kamata ba, idan an turo sau daya ya wadatar, idan da rabon ka zaka samu.

Aikin turawa nake tayi tun dazu.

3.2k 0 0 227 51

APT din da nake dashi kadan ne a yanzu haka. Wasu daga cikin wadanda suka saka QR din su na tura musu.

4.1k 0 0 251 68

Gas fee na APTOS idan za'a tura TOMA baya da yawa, almost zero. $0.00001

4.3k 0 1 121 81

We are now going for Switch, HOT, Vertus, PAWS, Blum, AZC, Captain Tsubasa.

Sai Testnet da muka yi da wadanda za muyi su masu yawa in sha Allah.

Amfani shiga projects da yawa kenan, babu wani guda daya da zai tayar maka da hankali don bai yi daraja ba.

4.3k 0 0 22 112

#REMINDER

[UPDATE] ETHERDROPS AIRDROP ✨

The CEO stated that there will be no special requirements for $DPS Eligibility. Users will only need to accumulate points as many as they can before TGE.

Airdrop will be launched after PERP trading goes live in EtherDrop bot (in 2025).

Link: https://t.me/drops/app?startapp=ref_X5VN4

Claim Points everyday. Take advantage of the time left before TGE.


Tun ranar da Tomarket suka fitar da supply dinsu Trillion daya mutane suka fita sha'anin su, aka cire rai dasu.

Burin mutane su dawo da kudin TON da suka kashe da Star ⭐.

Yanzu haka sun fara sake TOMA zuwa kan Bitget Lite Wallet. Zaka iya zuwa ka tura su kan Bitget, cikin minti ɗaya sun sauka in sha Allah.


Репост из: HOT Updates
Видео недоступно для предпросмотра
Смотреть в Telegram
HOT Bridge Updates — What’s New and What’s Next? [ru]

🚀 What’s already live:
➡TON network support.
➡Bridging to Omni.
➡New tokens added.
➡Firedrops now work on all networks.

👀 What’s coming soon:
➡More liquidity
➡Support for Ethereum, Arbitrum , Optimism, Polygon, and Aurora
➡Autopilot — no need for gas in the destination network
➡Cross-chain swaps for stablecoins
➡HOT Bridge on a standalone website

HOT Bridge has no fees, and we’re making it the main tool for your on-chain activities in the upcoming HOT Wallet web extension ❤️


This guys are building massively, but as earlier advice lower ur expectation.


Akwai chunkoso ahalin yanzu amma sunce suna aiki don shawo kan matsalar.


Anfara Claiming na Celia token acikin app nasu.




Ka manta nima maraye ne 😁, kaga daidai kenan

5.8k 0 0 35 142

Kudin Marayun zaka ci kenan?

6k 0 0 54 164

You know my account number idan akai listing 😁

6.5k 0 1 99 183

Naga TOMA dina ya sauka a Bitget Exchange dazu.

Sai dai wanda na tura zuwa Bitget Lite Wallet bai sauka ba tukuna.

Wadanda suke da irin wannan matsalar zasu iya dubawa ko an saukar da nasu. Allah yasa mu dace.

6.9k 0 1 157 153

Idan na samu lokaci zanyi wani rubutu anjima da yamma try not to miss or skip, very important ahead of 2025 bullrun.

Ganin jiya FED sunyi announcing sauka rate from 3 zuwa 2, akwai kalubale sosai ga crypto a 2025, especially if suka sake cutting down.

We may experience bearish and tangal tangal movement throughout 2025.

Stay tuned...

7.5k 0 4 92 269

Luca.... Look...

Luca.... Look...

Luca.... Look...
😀😀😀

7.8k 0 0 37 142


8k 0 2 60 125

Wannan maganar nake nufi da muka yi on 17 March 2024....☝️

Показано 20 последних публикаций.