Naga TOMA dina ya sauka a Bitget Exchange dazu.
Sai dai wanda na tura zuwa Bitget Lite Wallet bai sauka ba tukuna.
Wadanda suke da irin wannan matsalar zasu iya dubawa ko an saukar da nasu. Allah yasa mu dace.