Sihaad - S.I.C💥


Гео и язык канала: не указан, Английский
Категория: Криптовалюты


Hasbunallahu wa ni'imal Wakeel.

Связанные каналы  |  Похожие каналы

Гео и язык канала
не указан, Английский
Категория
Криптовалюты
Статистика
Фильтр публикаций


Mutum yana da sama da 20M dollar commutatively a wallet nasa, amma yana farming kaman sauran yan baiwa. Koh akwai abunda yesani bamu sani bah akan PLUME da sauran testnet da muke.

Inaaaaa, slowing down ba namu bane

Gobe da zan sake testnet guda biyu🤣

3.5k 0 0 34 111

Ku duba kudinda yake cikin wallet din nan.

Kunsan me ? Mai wallet din nan yayi PLUME testnet gaba daya kuma yana kanyi da sauran airdrop da muke a gidan nan.

Dan baiwa. Koh nawa muke dashi a wallet namu da zamuji kasalan testnet 🙄


0x78e3389b8f1f1a977544ea25768dc8073b74bd41

4k 0 8 25 27

Site din da zaka yi Claiming.... 👇

airdrop.coretard.io

Amma a fara kunna shi akan Meta Mask ko Bitget Wallet a karkashin CORE blockchain, ga Contract Address din... 👇

0x78e3389b8f1f1a977544ea25768dc8073b74bd41

4k 0 16 43 47

Tun bayan CORE, ba'a sake samun wani projects da Satoshi App suka kawo kuma aka ci kudin sa ba sai yau da CTO ya fara sauka a wallet na mutanen da suka yi Mining dinsa kuma sukai connecting EVM wallets addresses dinsu.
~ Na yarda da Satoshi App sosai da sosai gaskiya, matsalar su daya suna sakaci mashirmanta suna hawa kan App dinsu, irin su OEX.

Yanzu haka ana da project guda 7 da zasu fashe daga cikin Satoshi App daga yanzu zuwa karshen shekarar nan, in sha Allah.

4.2k 0 5 46 124

This is Aliko Dangote 👇 👇 👇 👇 👇

The wealthiest black man on Earth. He has no Cuban chains around his neck, no Fendi polo shirt, no Rolex watch on his wrist, no D&G glasses to cover his eyes, no Balenciaga joggers, and no Nike shoes on his feet.

He didn't even apply dye or hair darkening lotion to cover his gray hair, yet he is still Dangote.

But you, with a small amount of money in your account, the first thing that comes to your mind is to dread your hair, buy the latest iPhone, wear the most expensive accessories and clothes, drive the most exotic cars, pop the costliest bottles in clubs, cruise with the biggest ladies in town, and flood Instagram and Facebook with your hotel room pictures.

People who make news don’t make noise.

✍️ Engr. Abdullahi Muhammad Sagir

5.5k 0 4 14 198



Adress na CATS is Available a Gate io, wanda sukeson deposit a Gate io, Yanzu Zaku Iya yi cikin sauki Insha Allah.




Wadanda zasuyi depositing na CATS dinsu Izuwa Kucoin , UID na Kucoin zakuyi amfani ya wadatar basai kaje dauko address na CATS acikin Kucoin ba.


Munyi register kwana biyu da suka wuce, ga BNN chain da kansu suna magana akai.

Is a social fi, ne ko wani comments, likes da post da kai a ciki zaka samu points.

Register here idan bakai bah
https://www.breadnbutter.fun/?inviteCode=DNJVS1

Idan kayi already, kayi like and drop a comments a kasan wannan post din , duk the same and equal points zamu samu.

Muyi following junanmu kuma

Nayi post ne akan tashiwan kasuwa
https://m.breadnbutter.fun/p/105805450733158933/market/Kasuwa%20tana%20kyau

8.3k 0 16 20 90

A early July muka fara interacting da communitygaming wanda one the biggest ecosystem backing by big ventures

Sun raba sama da 2M dollar a in-game rewards kadai😳

2nd October komai zai kare, congratulations ga wanda sukai taking action early and playing the tournament game.

Although, for the rest of the day sunyi doubling rewards din da kuma 5 spin to celebrate their journey

https://shorturl.at/VlVwf

Allah yesa muga alkhairi.


A takaice



20.1k 0 46 30 177

$Major listing in October...


🤑 October will be sizzling hot — listing is coming

Hey Majors, the time for change is here! We told you to actively farm your Rating, right? We did. It’s not too late to start, but here’s the list of upcoming changes:

1. Task rewards are getting slashed by 50% ⭐️

2. Starting October 1st, mining will take a daily dip ⭐️

3. Inactive players’ ratings are going up in smoke ⭐️

4. Bots will getting busted 🤠

5. Stay away from the game too long, and your rating will go up in flames📉

Long story short, the countdown to the listing kicks off on October 1st. So, get super active and crush those tasks daily to snag our future token! 🪙

8.8k 0 10 7 135

Видео недоступно для предпросмотра
Смотреть в Telegram


Tomarket Combo 🍅 dinmu na yau watch it

🐹×3
🌴×2

2500 🍅

28/9/2024


Kamfanin Apple sun saki sabon update ɗinsu na IOS 18 bayan sakin iPhone 16 kwanaki kaɗan da suka wuce .

Yawaitar sace-sacen yawa yayi yawa yanzu, a ƙa'ida idan aka sacewa mutun iPhone ɗinsa, kuma ya kulle ta icloud password, tom idan ɓarayi suka sace ta suna yi mata pieces ne don su siyar da ita, misali su cire Camera su siyar, su cire battery su siyar, su cire screen su siyar, haka zasu gutsutstsurata su siyar don kar a kama su, a sabon IOS fa suka saki, ko da an yi pieces da wayar an siyar, sassan wayar bazasuyi aiki a jikin wata wayar ba har sai an saka password ɗin da aka sakawa wayar. Shin ya kuke ganin wannan fasahar?

Nima zanbi sahu na ɗauko 16 ɗin nan dai In shaa Allahu.

8.5k 0 8 22 160

CRYPTOSMART

Показано 20 последних публикаций.