Kamfanin Apple sun saki sabon update ɗinsu na IOS 18 bayan sakin iPhone 16 kwanaki kaɗan da suka wuce .
Yawaitar sace-sacen yawa yayi yawa yanzu, a ƙa'ida idan aka sacewa mutun iPhone ɗinsa, kuma ya kulle ta icloud password, tom idan ɓarayi suka sace ta suna yi mata pieces ne don su siyar da ita, misali su cire Camera su siyar, su cire battery su siyar, su cire screen su siyar, haka zasu gutsutstsurata su siyar don kar a kama su, a sabon IOS fa suka saki, ko da an yi pieces da wayar an siyar, sassan wayar bazasuyi aiki a jikin wata wayar ba har sai an saka password ɗin da aka sakawa wayar. Shin ya kuke ganin wannan fasahar?
Nima zanbi sahu na ɗauko 16 ɗin nan dai In shaa Allahu.