Pocket Fi sun tura listing SWITCH token zuwa watannin farko na 2025, sabanin abinda suka fada December 2024.
A yanzu, sunce listing SWITCH zai zo a first quoter na 2025, wato cikin watanni ukun farkon 2025. January, February ko March.
Allah ya kaimu, yasa jinkirin alkhairi ne.