Ba mu da VIP, iyakar VIP din kenan kake ciki yanzu haka, shine Sihaad.
Mun fi gamsuwa muyi abu kyauta wa mutane, harkar koyarwa da Crypto ta hanyar karban kudi tana da wahala sosai da sosai.
Kuma idan ba ayi sa'a ba tana rage kima, mutunci da darajar mutum, we believe muyi kyauta mutane suyi mana addu'a da fatan alkhairi.
Masu karban kudin ma ba laifi suka yi ba, amma kowa da abinda yake ganin zai iya a rayuwa.