Pocket sun tabbatar da zasuyi lauching na tokens nasu mai suna $SWITCH a first quarter na 2025....
Saidai basu bada wacce wata zaayi lauching na tokens din ba it may be January, February, March or April,Amma dai sun tabbatar dacewa first quarter zaayi lauching na tokens din nasu.....
Zasuyi updating na roadmap nasu nan da kwanaki masu zuwa kadan domin cigaba da abunda suka saka agaba Allah yasa jinkiri yazama Alkhairy 👍